Manyan 'yan siyasar Nigeria sun soki harin da aka kai wa Salman Rushdie
Manyan 'yan siyasa da masu rubutu a duk duniya sun qalubalanci harin da aka kai wa Salman Rushdie - da yawan su suka ce wannan tamkar hari ne a kan fadan albarkacin bakin sa.
Mai kula a kan tsaro na Amurka, Jake Sullivan ya ce abu ne da baiyi dadi dadi ba.
Firaministan Burtaniya Boris Johnson ya ce an far wa Salman ne a kan kudurinsa na aiwatar da 'yancinsa wanda kuma ya cancanci a ba shi kariya da kulawa- shi ma shugaban kasan Faransa Emmanuel Macron ya na da irin wannan ra'ayi.
Wani mai rubutu dan asalin Burtaniya Ian MacEwan ya ce harin tamkar an kai shi ne a kan 'yancin yin tunani da fadin albarkacin baki.
Comments
Post a Comment